Joseph-Paul Strebler
Appearance

16 ga Yuni, 1961 - 11 ga Yuni, 1971 Dioceses: Nicopolis in Epiro (mul)
14 Satumba 1955 - 16 ga Yuni, 1961 ← Jean-Marie Cessou (en) Dioceses: Archdiocese of Lomé (en)
8 Nuwamba, 1945 - Dioceses: Curubis (en)
8 Nuwamba, 1945 - Dioceses: Archdiocese of Lomé (en) | |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Cikakken suna | Paul Joseph Strebler | ||||||||
| Haihuwa | Mertzwiller (mul) | ||||||||
| ƙasa | Togo | ||||||||
| Mutuwa | Saint-Pierre (mul) | ||||||||
| Karatu | |||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a | Catholic priest (en) | ||||||||
| Imani | |||||||||
| Addini | Cocin katolika | ||||||||
| Dokar addini | Society of African Missions (en) | ||||||||
Joseph-Paul Strebler (12 Satumba 1892, Mertzwiller - 12 Maris 1984, Saint-Pierre) ya kasance bishop na Roman Katolika na Faransa kuma mai wa'azi a ƙasashen waje. An naɗa shi Firist na Society of African Missions a ranar 10 ga Yulin 1921. An tura shi Togo a 1937, an nada shi Prefect na Sokodé a ranar 24 ga Yuli 1937. Ya zama Babban Bishop na Lomé a ranar 14 ga Satumba 1955, matsayin da ya yi aiki har zuwa 16 ga Yuni 1961. [1] A ranar 16 ga Yuni 1961 an nada shi Babban Bishop na Nicopolis a Epirus, matsayin da ya rike har zuwa lokacin da ya yi murabus a ranar 11 ga Yuni 1971.