Jump to content

Joseph Bagobiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bagobiri a cikin 2015

Joseph Danlami Bagobiri (8 ga Nuwamba 1957 - 27 ga Fabrairu 2018) ya kasance bishop na Roman Katolika na Najeriya.

An naɗa Bagobiri a matsayin firist a shekarar 1983, kuma ya yi aiki a matsayin Bishop na Kafanchan daga shekarar 1995 har zuwa rasuwarsa a shekarar 2018.[1][2]

  1. "Catholic Bishop of Kafanchan dies at 61". News Agency of Nigeria. 27 February 2018. Archived from the original on 27 February 2018. Retrieved 28 February 2018.
  2. "Diocese of Kafanchan". GCatholic. Retrieved 28 February 2018.