Joseph Dawson Wireko
Appearance
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 District: Bekwai Municipal District Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en)
1956 - 1965 Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 1918 (106/107 shekaru) | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
ɗan siyasa da system administrator (en) | ||||
| Imani | |||||
| Addini |
Kiristanci Kirista | ||||
Joseph Dawson Wireko ɗan siyasar ƙasar Ghana ne kuma ɗan majalisa.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Wireko ya fara aikinsa a matsayin mai buga litattafai kuma magatakarda a ƙaramar hukumar Essumeja da ke Bekwai a yankin Ashanti na Ghana.[2][3] Shi ne mamallakin Kamfanin Buga takardu da Kasuwancin Pica.[4]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Wireko ya kasance memba na Jam'iyyar Convention Peoples Party (CPP).[5] A watan Yulin 1956, an zaɓe shi a babban zaɓe don yin hidima a Majalisar Dokoki.[6] Ya kasance ɗan majalisa na Bekwai.[7][8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Commission, Ghana Manyo-Plange (Assets) (1969). Report of the Manyo-Plange (Assets) Commission, Appointed Under the Commission of Enquiry Act, 1964 (Act 250) and N.L.C. (Investigations and Forfeiture of Assets) Decree, 1966 (N.L.C.D. 72) to Enquire Into the Assets of Specified Persons (in Turanci). Ghana Publishing Corporation.
- ↑ Coast, Gold (1956). Gold Coast Gazette (in Turanci).
- ↑ Ghana (1969). White Paper[s] on the Report[s] of Manyo-Plange Commission of Enquiry Into the Assets of Specified Persons (in Turanci). Ghana Publishing Corporation, Print. Division.
- ↑ Enquiry, Ghana Joe Appiah Committee of (1976). Report of the Joe Appiah Committee of Enquiry Into the Affairs of R.T. Briscoe (Ghana) Limited (in Turanci). Ghana Publishing Corporation.
- ↑ Jakande, L. K. (1962). West Africa Annual (in Turanci). James Clarke.
- ↑ Assembly, Gold Coast Legislative (1956). Debates (in Turanci).
- ↑ Ghana Year Book (in Turanci). Graphic Corporation. 1966.
- ↑ Gold Coast Year Book (in Turanci). Daily Graphic. 1966.