Joseph Gumbari
Appearance
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Mamba | Majalisar Wakilai (Najeriya) | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Joseph M. Gumbari (An haife shi a watan Agusta 1957 a Kaduna) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya wakilci mazabar tarayya ta Kauru a majalisa ta 5 daga 2003 zuwa 2007 da kuma daga 2007 zuwa 2011. Ya taba zama majalisar jiha daga 1999 zuwa 2003 a karkashin jam'iyyar PDP. Ya yi digiri na farko a fannin fasaha a Jami'ar Jos.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". Citizen Science Nigeria. Retrieved 2025-01-08
- ↑ House of Representatives Member | Honourable Joseph Gumbari". 2007-10-12. Archived from the original on 12 October 2007. Retrieved 2025-01-08
- ↑ The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". 2007-12-21. Archived from the original on 21 December 2007. Retrieved 2025-01-08