Joseph Oni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joseph Oni
Gwamnan jahar Niger

ga Yuli, 1978 - Oktoba 1979
Ebitu Ukiwe (en) Fassara - Awwal Ibrahim
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Joseph Olayeni Oni (an haife shi a ranar 5 ga watan Yulin 1938)[1] shi ne gwamnan mulkin soja na jihar Neja, Najeriya daga cikin Yulin 1978 zuwa Oktoban 1979 a lokacin mulkin soja na Janar Olusegun Obasanjo.[2] Oni ya maye gurbin kwamandan sojojin ruwa Okoh Ebitu Ukiwe.[3] Ya kafa kasafin Naira miliyan 157 na shekarar 1979, wanda aka ware Naira miliyan 76 domin kashe kuɗi.[4]

An ƙara masa girma zuwa Birgediya, Oni shi ne kwamandan runduna ta ɗaya daga ranar 9 ga watan Janairun 1984 zuwa ranar 16 ga watan Satumban 1985.[5] A matsayinsa na Birgediya Janar, Oni ya kasance kwamandan Hedkwatar Horar da Doctrine Command na Sojojin Najeriya, Minna daga ranar 15 ga watan Satumban 1986 zuwa ranar 31 ga watan Disambar 1987.[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://thenationonlineng.net/an-officer-and-gentleman-at-80/
  2. The face of destiny: an account of early life of Nwoye. Bachudo Publishers. 2002. ISBN 978-35215-0-0.
  3. Africa research bulletin: Political, social, and cultural series, Volumes 14-15. Africa Research. 1977. p. 4920.
  4. Ibrahim Ahmed Biu (10 April 1979). "Niger State Budget". Kaduna NEW NIGERIAN: 10.
  5. http://www.nigerian-army.org/index.php?option=com_content&task=view&id=14&Itemid=25
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2013-01-01. Retrieved 2023-03-28.