Joseph Steward Leopold
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 8 ga Yuni, 1989 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |

Joseph Kinsley Steward Leopold (An haife shi a ranar takwais ,8 ga watan Yuni 1989)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mauritius wanda ta ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta AS Port-Louis 2000 da kuma a ƙungiyar ƙasa a matsayin mai tsaron gida. [2] An kama shi da laifin yin fataucin muggan kwayoyi a watan Satumbar ( 9 ) 2016,[3] kuma an haramta masa tafiye-tafiye. [4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Joseph Steward Leopold" . National Football Teams . Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 28 September 2016.
- ↑ "Joseph Steward Leopold". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 28 September 2016.
- ↑ Yasine Mohabuth (28 September 2016). "Mauritius international Leopold arrested for drug dealing" . BBC Sport. Retrieved 28 September 2016.
- ↑ Yasine Mohabuth (9 March 2017). "Player accused of drug dealing out of Champions League tie" . BBC Sport. Retrieved 12 March 2017.
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Joseph Steward Leopold Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.