Jump to content

Josephine Johnson Genzabuke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Josephine Johnson Genzabuke
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

29 Oktoba 2015 -
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

2005 - 2010
Rayuwa
Haihuwa 9 Satumba 1961 (64 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

An haifi Josephine Johnson Genzabuke a ranar 9 ga watan Satumba, 1961, 'yar majalisa ce a majalisar dokokin ƙasar Tanzaniya. [1] [2]

Ta samu takardar shedar karatu daga Kwalejin Horar da Malamai ta Mwibuye. [3] [2]

A lokacin da take ƙaramar ta halarci makarantar firamare ta Muganza don karatun ta na asali. [2]

Daga shekarun 1981 zuwa 1993 ta kasance malama a ƙarƙashin ma'aikatar ilimi. [2] Ta samu matsayi da dama a siyasance. [4] [2] A cikin shekarar 2008 ita ce shugabar yankin Kigoma-UWT. A shekarar 2003 ta yi aiki a matsayin UWT- Babban Taro. Tsakanin shekarun 2010 zuwa 2012 ta kasance mamba a kwamitin kuɗi da tattalin arziki na majalisar. [5] [2]

  1. "Parliament of Tanzania Website". Archived from the original on 2006-11-24. Retrieved 2016-09-09.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 2.4 2.5 "Parliament of Tanzania". www.parliament.go.tz. Archived from the original on 2024-01-16. Retrieved 2024-01-16.
  3. "Parliament of Tanzania Website". Archived from the original on 2006-11-24. Retrieved 2016-09-09.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  4. "Parliament of Tanzania Website". Archived from the original on 2006-11-24. Retrieved 2016-09-09.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  5. "Parliament of Tanzania Website". Archived from the original on 2006-11-24. Retrieved 2016-09-09.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)