Joshua Audu-Gana
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Gana Joshua Audu dan siyasar Najeriya ne. A halin yanzu yana zama dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Lavun/Mokwa/Edati ta jihar Neja a majalisar wakilai ta kasa ta 10.[1][2]