Jossy Dombraye
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna |
Jossy (mul) |
| Sunan dangi |
Dombraye (mul) |
| Shekarun haihuwa | 20 century |
| Wurin haihuwa | Najeriya |
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) |
| Matsayin daya buga/kware a ƙungiya |
wing half (en) |
| Mamba na ƙungiyar wasanni | Sharks FC da Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya |
| Wasa | ƙwallon ƙafa |
Josiah "Jossy" Dombraye tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma mai horar da ƴan wasan Najeriya, na baya-bayan nan a ma'aikatan fasaha na Bayelsa United FC, ya shafe tsawon rayuwarsa a ƙungiyar Sharks FC, kuma yana cikin tawagar ƙwallon ƙafar Najeriya da ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka a cikin shekara ta (1973)
Ya kasance cikin tawagar Jihar Tsakiyar Yamma wacce ta yi wasa da ƙungiyar Santos ta Brazil a shekara ta (1969).[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "How Pele's visit reshaped Nigerian football" – via www.bbc.co.uk.