Jump to content

Joyce Nabbosa Ssebugwawo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joyce Nabbosa Ssebugwawo
member of parliament (en) Fassara

2021 -
mayor (en) Fassara

2016 -
acting president (en) Fassara

2013 - 2021
State Minister for Information Technology and Communications (en) Fassara

Rayuwa
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Jami'ar Makerere
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista
Imani
Jam'iyar siyasa Forum for Democratic Change (en) Fassara

Joyce Nabbosa Ssebugwawo 'yar siyasa ce a Uganda, 'yar kasuwa[1] kuma Ministar Harkokin Sadarwar Bayanai da Jagoranci ta Ƙasa a yanzu.[2]

Tsohuwar minista ce a gwamnatin Buganda.[3][4] Ta shiga gwamnatin Buganda a farkon shekarun 1980, inda ta yi aiki a matsayin Ministar mata,[5] ayyukan al'umma da kuma wayar da kan jama'a.[6] Tsohuwar Shugaba ta Forum for Democratic Change, tsohuwar Magajiyar Gari ce a Rubaga Division a Kampala[7] kuma goggo ce (ta hanyar aure) Sarauniya Sylvia ta Buganda.[6]

  • Dandalin Sauyin Dimokuradiyya
  • Sashen Rubaga
  • Hukumar Birnin Kampala
  • Sassan Kampala
  1. "Why I am the best candidate" 9 July 2008 Archived 28 ga Augusta, 2021 at the Wayback Machine, observer.ug. Retrieved on 10 August 2018
  2. Nakatudde, Olive (17 June 2021). "Appointments Committee Approves Joyce Ssebugwawo". Retrieved 19 August 2023.
  3. "Meet the Members of The Interim Lukiiko " Updated 24 June 1997 Archived 26 ga Faburairu, 2020 at the Wayback Machine, buganda.com. Retrieved on 10 August 2018
  4. "Joyce Sebugwawo Announced as Official FDC Candidate for Rubaga By-Election" 7 Apr 2008, ugandaradionetwork.com. Retrieved on 26 July 2018
  5. "FDC names party chair" 25 December 2013, observer.ug. Retrieved on 10 August 2018
  6. 1 2 "Sylvia Nagginda: The girl who became queen"Monday 29 July 2013 monitor.co.ug. Retrieved 26 July 2018
  7. "Sserunjogi bounces back as Kampala Central mayor" Friday 4 March 2016 monitor.co.ug. Retrieved on 10 August 2018