Jump to content

Jude Ngaji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jude Ngaji
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

26 ga Faburairu, 2022 - 11 ga Yuni, 2023
District: Ogoja/Yala
Rayuwa
Haihuwa 1974 (51/52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Gregory Ngaji
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Jude Ngaji ya kasance ɗan siyasan Najeriya ne. Kuma Mamba ne mai wakiltar mazaɓar Ogoja/Yala a majalisar wakilai . [1] [2]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Jude Ngajile a shekarar 1974 kuma ɗan asalin jihar Cross River ne. [1] A 2022, ya lashe zaɓen fidda gwani a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Ogoja/Yala a ƙarƙashin jam'iyyar APC, bayan ya doke abokin takararsa Mike Usibe na jam'iyyar PDP. [2] [3]

  1. 1 2 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-29. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. 1 2 "#CRSDecides2022: Jude Ngaji Takes Oath, Resume Sitting As Ogoja/Yala Representative – CrossRiverWatch" (in Turanci). Retrieved 2024-12-29. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content
  3. Wodu, Ada (2022-02-27). "APC's Ngaji wins Reps seat in Cross River". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.