Judith Peace Achan
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Uganda, 23 ga Afirilu, 1983 (43 shekaru) | ||
| ƙasa | Uganda | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
ɗan siyasa da social worker (en) | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||
Judith Peace Achan (an haife ta a ranar 23 ga watan Afrilu 1983) 'yar siyasar Uganda ce kuma memba ce ta majalisar dokoki.[1] [2] [3] [4] [5] An zaɓe ta a ofishi a matsayin mace memba mai wakiltar gundumar Nwoya a lokacin babban zaɓen Uganda na shekarar 2021.[6] [7] [8] [9] [10]
Ita mamba ce a jam'iyyar National Resistance Movement. [11]
A majalisa ta goma sha ɗaya, tana aiki a kwamitin kula da harkokin waje kuma a halin yanzu tana aiki a kwamitin sauyin yanayi. [12]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta ga marigayi Kinyera Alfred Donasiano wanda aka fi sani da lapwony Don da Acayo Santa daga Aporolala Wianaka, gundumar Got Apwoyo a gundumar Nwoya. [13] Ta auri Mwani Amos daga ƙaramar hukumar Koch Goma. [13]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
- Gundumar Nwoya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Why Nwoya should support Acan Judith for Woman MP quest - TND News Uganda". TND News (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-27. Retrieved 2021-03-22.
- ↑ administrator (2021-01-27). "2021 General Elections". Electoral Commission (in Turanci). Retrieved 2021-03-22.
- ↑ "Achan Judith Peace – Northern Era News (NEN)" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-20. Retrieved 2021-03-22.
- ↑ "Achan Judith Peace - 2021 General Election - Visible Polls". visiblepolls.org (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "▶️ IN THE WEEK PAST: Swearing-in of first batch of MPs". Bukedde (in Turanci). Archived from the original on 2023-02-10. Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "Why Nwoya should support Acan Judith for Woman MP quest - TND News Uganda". TND News (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-27. Retrieved 2021-03-22.
- ↑ administrator (2021-01-27). "2021 General Elections". Electoral Commission (in Turanci). Retrieved 2021-03-22.
- ↑ "Achan Judith Peace – Northern Era News (NEN)" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-20. Retrieved 2021-03-22.
- ↑ "Achan Judith Peace - 2021 General Election - Visible Polls". visiblepolls.org (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "▶️ IN THE WEEK PAST: Swearing-in of first batch of MPs". Bukedde (in Turanci). Archived from the original on 2023-02-10. Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ "Committee on Foreign Affairs – Parliament Watch" (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
- 1 2 "Why Nwoya should support Acan Judith for Woman MP quest | tndNews". tndnewsuganda.com (in Turanci). 2020-07-20. Retrieved 2024-01-17.