Julaybib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Julaybib
Rayuwa
Yanayin mutuwa kisan kai
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Julaybi Yakasance daya daga cikin sahabban Annabi, Muhammad.Masu daraja kuma jarumi ne sannan annabi muhammad yace yaga yan matan Al-jannah suna masa maraba.

Yanayin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Julaybib yakasance mummuna a harsashen da akayi a zamanin sahabbai yafi kowa muni.

Garin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Yakasance mutumin Madina wacce a larabce ake kira da Ansar.

Kalar Matan Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Matar sa Takasan ce kyakkyawa wanda ko a madina tana daya daga cikin masu kyau a garin.

Mutuwar Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya mutu lokacin da aka kira yaki , A lokacin da yashiga kasuwa sai yaji an kira jahadi da kudin da zaisiya kayan biki dashi ya siya Wuka.Allah yasa yayi shahada.[gyara sashe | gyara masomin]

Yaran Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Julaybib yaransa shine Larabci[Larabci].[gyara sashe | gyara masomin]