Juliana Negedu
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Jahar Kaduna, 31 ga Yuli, 1979 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Nauyi | 78 kg | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 185 cm | ||||||||||||||||||
Juliana Ojoshogu Negedu (an haife ta 31 ga Yuli 1979 a Kaduna ) ita ce ’yar kwallon Kwando ta mata ta Najeriya . Ƴar ƙungiyar kwallon Kwando ta mata ta kasa a gasar Olympics ta lokacin bazara ta 2004, Negedu ta samu maki 8 cikin wasanni 5.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Juliana Negedu". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.