Jump to content

Juliet Kyinyamatama Suubi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Juliet Kyinyamatama Suubi
Member of Parliament of Uganda (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Uganda, 1988 (37/38 shekaru)
ƙasa Uganda
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara

Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K ( an Haife ta a ranar 22 ga watan Disamba 1988) 'yar siyasar ƙasar Uganda ce kuma memba ce.[1][2] A shekara ta 2011, an zaɓe ta a matsayin wakiliyar mata a gunduma a majalisar dokokin gundumar Rakai, an sake zaɓen ta a karo na biyu a zaɓen ƙasar Uganda na shekarar 2016 da kuma wa'adi na 3 na kan ƙaragar mulki a babban zaɓen Uganda na shekarar 2021. [3] [4]

Ta yi yakin neman zaben a matsayin 'yar takarar siyasa mai zaman kanta bayan ta sha kashi a zaɓen fidda gwani a jam'iyyar National Resistance Movement. [5] [6]

Ta kammala karatun matakin firamare a shekarar 2001 a makarantar firamare ta Ronald Ruta da ke Lyantonde.[7] [8] A shekara ta 2005 ta kammala karatun digiri na farko a Uganda (UCE) a Kwalejin Valley da ke Bushenyi, inda ta kammala karatun sakandaren ta da ake kira Uganda Advanced Certification of Education (UACE) a shekarar 2008. [9] A shekarar 2012 ta kammala karatu daga Jami'ar Kirista ta Uganda tare da digiri na farko a Social Work and Social Administration. Ta sami takardar shaida a Lafiya ta Duniya daga Jami'ar Geneva a shekarar 2013.[10] [11] [12]

  • Dan siyasa mai zaman kansa[13] [14]
  • gundumar Rakai
  • Jerin sunayen 'yan majalisar dokokin Uganda na tara
  • Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma na Uganda
  • Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
  • Dan majalisa
  • Majalisar Uganda[15][16]
  1. "Parliament OF Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 2016-11-07.
  2. "Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K Archives". The Independent Uganda (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
  3. "Parliament OF Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 2016-11-07.
  4. "Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K Archives". The Independent Uganda (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
  5. "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Retrieved 2021-03-15.
  6. "Losers in NRM polls vow to return as independents". Daily Monitor (in Turanci). 8 September 2020. Retrieved 2021-03-16.
  7. "Parliament OF Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 2016-11-07.
  8. "Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K Archives". The Independent Uganda (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
  9. "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Retrieved 2021-03-15.
  10. "Parliament OF Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 2016-11-07.
  11. "Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K Archives". The Independent Uganda (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
  12. "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Retrieved 2021-03-15.
  13. "Parliament OF Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 2016-11-07.
  14. "Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K Archives". The Independent Uganda (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
  15. "Parliament OF Uganda". www.parliament.go.ug. Archived from the original on 2016-11-07.
  16. "Juliet Kyinyamatama Suubi Juliet K Archives". The Independent Uganda (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.