Jump to content

Juna biyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Juna biyu
Description (en) Fassara
Iri pregnancy (en) Fassara
Field of study (en) Fassara gynaecology (en) Fassara
Sanadi human fertilization (en) Fassara
in vitro fertilization (en) Fassara
Effect (en) Fassara jego
Identifier (en) Fassara
ICD-10 Z33
ICD-9 650
DiseasesDB 10545
MedlinePlus 002398
eMedicine 002398
MeSH D011247

Ciki shine lokacin da halittan ɗa daya ko fiye da haka ke samuwa a cikin mahaifar mace. Cikin tagwaye yana kunshe da 'ya'ya fiye da ɗaya, kamar yan biyu.[1]

Sau da yawa ɗaukar ciki yana faruwa bayan saduwa tsakanin mace da namiji, amma kuma yana iya faruwa ta hanyar amfani da hanyoyin fasaha na haihuwa ta zamani.[2] Ciki na iya ƙarewa da haihuwan da mai rai, bari, zubar da ciki ta hanyar jawowa, ko kuma haihuwa da ba rai. Haihuwa yawanci tana faruwa ne kimanin makonni 40 daga farkon lokacin da aka fara haila na ƙarshe (LMP), wani lokaci da aka sani da Kwanakin Halitta.

  1. Wylie L (2005). Essential anatomy and physiology in maternity care (Second ed.). Edinburgh: Churchill Livingstone. p. 172. ISBN 978-0-443-10041-3. Archived from the original on 10 September 2017.
  2. Shehan CL (2016). The Wiley Blackwell Encyclopedia of Family Studies, 4 Volume Set. John Wiley & Sons. p. 406. ISBN 978-0-470-65845-1. Archived from the original on 10 September 2017.