Fredrick Okwudi
Appearance
(an turo daga Justice Fredrick)
ANYAEGBUNAM, Alƙali Fredrick Okwudi an haife shi a ranar 22 ga watan satumba, shekarar alif 1922, a Onitsha, jihar Anambra Nigeria, shahararran mai ilimi na fannin rubuta doka.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya takwas.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Christ the King College, Onitsha, yakasance Alkali a Federal Revenue Court, Lagos, bayannan yazama babban Alkalin Federal High Court Enugu, Kuma Chairman ne a Universal Insurance Company Limited, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da ɗaya 1971.[1]
Manazarata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)