Justin Marie Bomboko
Appearance
|
| |||||
14 Satumba 1960 - 9 ga Faburairu, 1961 ← Joseph Iléo (en)
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Belgian Congo da Bolomba (en) | ||||
| ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
| Mutuwa | Brussels, 10 ga Afirilu, 2014 | ||||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Free University of Brussels (en) | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da minista | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) | ||||



Justin Marie Bomboko (1928 – 10 Afrilu 2014) ma'aikacin gwamnatin Kwango ne . Ya kasance Ministan Harkokin Wajen Congo. Ya zama minista a shekarar 1960. Ana kiransa sau da yawa "Uban 'Yanci" ga Kwango.

Bomboko ya mutu ne daga doguwar rashin lafiya a Brussels, Belgium, yana da shekara 86.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Sauran yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]
Media related to Justin Marie Bomboko at Wikimedia Commons</img>
- ↑ "RDC: décès d'un père de l'indépendance, Justin Bomboko". Lesoir.be. Retrieved 14 April 2014. (in French)