K. P. Mathur
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Indiya, |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Kyaututtuka | |
Krishna Prasad Mathur likita ne na Indiya wanda ya kasance likitan Indira Gandhi, tsohon Firayim Minista na Indiya. [1] Ya kasance daya daga cikin mutane kalilan da suka hadu da ita kafin Beant Singh da Satwant Singh suka kashe ta a ranar 31 ga Oktoba 1984. [2]
Gwamnatin Indiya ta ba shi lambar yabo ta huɗu mafi girma ta farar hula ta Indiya ta Padma Shri a shekarar 1984. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Padma Awards" (PDF). Ministry of Home Affairs, Government of India. 2015. Archived from the original (PDF) on 15 October 2015. Retrieved 18 June 2015.