Ka'idar Dangantaka
Appearance
|
scientific theory (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
scientific theory (en) |
| Bangare na |
modern physics (en) |
| Is the study of (en) |
spacetime (en) |
| Mai ganowa ko mai ƙirƙira |
Albert Einstein (mul) |
| Has characteristic (en) |
E=mc² (mul) |
| Tarihin maudu'i |
history of special relativity (en) |
| Gudanarwan |
relativity theorist (en) |
| WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/theory_of_relativity |
Ka'idar Dangantaka mafi yawan lokaci ta kunshi ka'idojin kimiyyar lissafi guda biyu dake da alaka daga Albert Einstein: Alaƙa ta musamman da Alaƙa ta gaba daya, wadda aka tsara a 1905 kuma aka kaddamar a 1915.
ƙirƙirawa da kuma karbuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Albert Einstein ya wallafa alakar musamman a 1905 wanda akai bayan bincike-binciken musamman da Albert A. Michelson yayi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Einstein A. (1916), Relativity: The Special and General Theory (Translation 1920), New York: H. Holt and Company