Kabiru Mai Kaba
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Kabiru Mai Kaba tsohon jarumi ne a masana'antar fim[1] ta Hausa wato masana'antar Kannywood wanda dasu aka kafa masana'antar. Yana daga cikin manyan iyaye Maza da ake girmamawa a masana'antar, Yana taka rawa a matsayin mahaifi uaba dattijo, yayi fina finai da dama shekaru masu yawa, daga baya aka daina ganin sa a fim, a yanzun haka shine shugaban kungiyar MOPPAN [2]ta kasa, kungiyar tantance fina finai,Yana daga cikin manyan masu yanke hukunci a masana'antar, maikaba yana da mata Hajiya Binta da iyalai Wadda ta Hada Aminatu Kabir Maikaba (Mahmah).[3][4][5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.
- ↑ https://fimmagazine.com/tag/kabiru-maikaba/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.
- ↑ https://thewhistler.ng/tag/kabiru-maikaba/