Kabiru Mijinyawa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Kabiru Mijinyawa ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya kasance tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Adamawa ta 6, kuma mai wakiltar mazaɓar Yola ta kudu. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mijinyawa: From LG Chairman to controversial Adamawa Speaker - Daily Trust". dailytrust.com/ (in Turanci). 2015-11-28. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Odunsi, Wale (2018-12-29). "Adamawa Deputy Speaker, Majority Leader sacked". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Ogunyemi, Ifedayo (2020-02-25). "Former Adamawa speaker liaises with international institute to address constituents' needs". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.