Kabiru Yahaya
Appearance
Kabiru Yahaya ya kasance dan siyasar kasar Najeriya ne. Ya kasance tsohon ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar Talata Mafara/Anka a jihar Zamfara. Mohammed Isa Anka ne ya gaje shi. [1] [2] [3] [4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Former Zamfara Rep, Classic Joins APC – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2024-11-09. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "Just In: Suspected Terrorists Shoot Fmr. Federal Law Maker Along Gusau- Funtua Highway | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2023-11-02. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Abuchi, Joe (2024-11-08). "Ex-Reps' member, Kabiru Classic, dumps PDP for APC, cites Matawalle, Yari's vision for Zamfara". THE AUTHORITY NEWS (in Turanci). Archived from the original on 2024-12-27. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ III, Admin (2024-01-02). "We commend Tinubu for ensuring 10th assembly fully participated in 2024 bugetary process – Hon Anka". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.