Kacou Anzouan
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
ANZOUAN, Kacou Innocent, an haife shi a 19 ga watan satimba 1932, a Moossou, Grand-Bassam, Côte d'Ivoire, yakasance Administrator ne a kasar, mataimaki Chairman na Centre National des Bureaux de Fret, yazo yazama dan kungiyar Economic and Social Council,1976, aka zabe shi a matsayin Mayor of Grand-Bassam, a Maris 1981, dan jamiyar Parti Démocratique de la Côte d'Ivoire (PDCI).[1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)