Kada (Crocodilia) dabba ce daga cikin rukunin dabbobi ma su rayuwa a kasan ruwa wato Aquatic Animals.