Jump to content

Tattaunawar Wikipedia:Kaddi

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kaddi)

Kaddi gari ne a cikin Ƙaramar hukumar Gada LGA ciki jihar Sokoto, tana da tsawon kilomita ɗari zuwa cikin birnin Sokoto. Kaddi gari ne wanda suna noman rani da damina, suna noma irin Albasa, Tafarnuwa, Tattasai.Kaddi gari ne da yayi fama da ama da,Kaddi tayi makwataka local goronyo da kudu,tana da makwataka da janhuriya Niger, Kaddi gari da ya tatara manoma Wanda Kashi tas'in cikin dari manomana,tana yan kasuwa da yan boko .

Manazarta

[gyara masomin]