Kafilat Ogbara
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lagos,, |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa, ɗan kasuwa da majalisar dokoki |
| Wurin aiki | Abuja |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Kafilat Adetola Ogbara 'yar kasuwa ce kuma 'yar siyasa a Najeriya wacce ke aiki a majalisar wakilai ta 10 da yanzu.[1][2] Ta zama ‘yar majalisar wakilai da kuri’u 45,111 inda ta doke Florence Adepegba ta jam’iyyar People’s Democratic Party wadda ta samu kuri’u 28,964 da kuma Abdulwaheed Odunuga na jam’iyyar New Nigeria wanda ya samu kuri’u 4152.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Editor (2022-05-27). "Ogbara Kafilat wins APC House of Rep ticket for Kosofe". The Guardian. Nigeria
- ↑ Adeniran, Feranmi. "NASS leadership: Reps member-elect urges APC to be gender friendly". The Nation
- ↑ Abeyomi, Bilesanmi (2023-02-27). "Kosofe elect first female House of Representatives member". Kosofe Post.