Jump to content

Kafin dangi (kauye)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoton a garin kankia

Kafin dangi gari ne (kauye) a karkashin karamar Hukumar kankia,Jihar katsina.kauyaan yana Gabashin karamar Hukumar kankia, Kuma al'umar garin hausawa ne,masu magana da Harshen hausa.[1]

Garin kafin dangi yasamu shekaru 100 da suka wuce inda Mai mulkin garin yanzun alhaji sada bello me rike da rawanin mai garin garin wanda ya gada Kaka da kakani.

Mutanen kafin dangi manoma ne,wasunsu Kuma Yan kwadago be,Suna noman kayan masarufi irin su gero,masara,dawa gyada da Kuma wake

Yanayin garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Kauyan kafin dangi nada yanayin zafi ko sanyi da yakai 35C sanan Kuma Yana karkaaahin kramar Hukumar kankia wave take da fadin kasa da yakai kimanin 824 km² da Kuma lamba 12°32′57″N 7°49′31″E.[2]

  1. https://www.eduweb.com.ng/%CE%BA%CE%B1%CE%BD%CE%BA%CE%B9%CE%B1-wards-new-and-exsiting-polling-unit/
  2. Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20