Jump to content

Kaka Shehu Lawan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kaka Shehu Lawan ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka yana zama ɗan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta tsakiya a jihar Borno a majalisar dattawa ta 10 a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC. [1] [2] [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Galadima, Atiku (2023-09-11). "Borno Central: Court affirms APC's Kaka Shehu's victory". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. Abubakar, Uthman (2023-11-02). "A'Court affirms Lawan's victory in Borno central". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  3. Usman, Samson Atekojo (2023-11-22). "Borno Senator seeks review of Nigerian laws". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.