Jump to content

Kalifancin sokoto

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Daular Sokoto, wacce kuma aka fi sani da masarautar Musulmi, [1] ta kasance khalifancin Musulmai Ahlus Sunna a yammacin Afirka. Usman Dan Fodio ne ya kafa ta a shekarar 1804 a lokacin jihadin Fulani bayan fatattakar daular Hausa a yakin Fulani. Iyakar halifanci ya kai wasu sassan Kamaru, Burkina Faso, Nijar, da Najeriya a yau.[2][3] Ya zuwa shekara ta 1837, Khalifanci yana da yawan mutane miliyan 10-20, ya zama daula mafi yawan jama'a a Yammacin Afirka.[4][5] An wargaje ne lokacin da Turawan Ingila, Faransanci, da Jamusawa suka mamaye yankin a shekarar 1903 suka mayar da shi zuwa sabuwar kafuwar Arewacin Najeriya, Senegambia da Nijar da Kamaru.

  1. Overy, Richard, ed. (2015). The Times Complete History of the World (9th ed.). London: Times Books. p. 265. ISBN 978-0-00-795956-3.
  2. McKay, Hill, Buckler, Ebrey, Beck, Crowston, Weisner-Hanks. A History of World Societies. 8th edition. Volume C - From 1775 to the Present. 2009 by Bedford/St. Martin's. ISBN 978-0-312-68298-9. "The most important of these revivalist states, the enormous Sokoto caliphate, illustrates the general pattern. It was founded by Usuman dan Fodio (1754-1817), an inspiring Muslim teacher who first won zealous followers among both the Fulani herders and Hausa peasants in the Muslim state of Gobir in the northern Sudan." p. 736.
  3. Lofkrantz, Jennifer (2012). "Intellectual Discourse in the Sokoto Caliphate: The Triumvirate's Opinions on the Issue of Ransoming, ca. 1810". The International Journal of African Historical Studies. 45 (3): 385–401. JSTOR 24393055.
  4. Usman dan Fodio: Sokoto Caliphate founder – DW – 02/24/2020". dw.com
  5. Falola, Toyin (2009). Historical Dictionary of Nigeria. Lanham, Md: Scarecrow Press.