Jump to content

Kaloudis Alexoudis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kaloudis Alexoudis (Girkanci: , an haife shi (1961-02-24) ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka da ya yi ritaya. Ya kasance wani ɓangare na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta maza ta ƙasar Girka.[1] Ya buga wa Olympiacos wasa na tsawon shekaru 5 (1980-1985), inda ya lashe gasar zakarun Girka 2 da Kofin Girka 2.[2][3]

  • Evros Soufliou (1975-1979) Greece
  • Olympiacos (1980-1985) Greece