Kalu Okpan Anyah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ANYAH,Alƙali Kalu Okpan, an haife shi a shekara 1921, a Amaekpu Ohafia, jihar Imo, Nigeria, shahararran mai ilimi na Fannin [1]rubutadoka a Nigeria.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya Mata shida da Maza hudu.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Hope Waddell Training Insti-tute, Calabar, 1933-35, Ohafia Central School, 1936-39, Hope Waddell Training Institute,Cala-bar, 1940, Inns of Court School of Law, London, 1954, yashiga aiki dan sanda a shekara 1940-51, aka bashi alkali chi 1966.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)