Kamfanin Tata
Appearance
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri |
conglomerate (en) |
| Masana'anta |
conglomerate (en) |
| Ƙasa | Indiya |
| Aiki | |
| Ma'aikata | 722,281 |
| Mulki | |
| Hedkwata | Mumbai |
| Subdivisions |
Kamfanin Motoci na Tata Tata Chemicals (en) Tata Consultancy Services (en) Tata Power (mul) Tata Steel (mul) |
| Tsari a hukumance |
public company (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1868 |
| Wanda ya samar |
Jamsetji Tata (en) |
|
| |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Kamfanin Tata Kamfani na kasar Indiya da ke da hedikwata a garim Mumbai . [1][2] An kafa shi a 1868, shine mafi girman Kamfanin kasuwanci na Indiya, tare da kayayyaki da aiyuka a cikin kasashe sama da 160, da kuma aiki a cikin kashe 100.
Akwai jimillar kamfanoni 29 da aka jera a fili na Tata Group tare da haɗin kasuwar ₹ 33.7 tiriliyan (US $ 403 biliyan) har zuwa 20 ga watan Agusta shekara ta 2024.