Kanada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hoton Kanada daga kumbon sama jannati.
Tutar Kebek.

Kanada ko Canada ƙasar Amurka ne. Babban birnin Kanada Ottawa ce. Firaministan Kanada Justin Trudeau ne.