Kaninfari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kaninfari
Syzygium aromaticum - Köhler–s Medizinal-Pflanzen-030.jpg
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderMyrtales (en) Myrtales
FamilyMyrtaceae (en) Myrtaceae
GenusSyzygium (en) Syzygium
jinsi Syzygium aromaticum
Merr. & L.M.Perry, 1929
General information
Tsatso clove (en) Fassara, clove oil (en) Fassara da Syzygium aromaticum fruit (en) Fassara

Kaninfari dai wani tsiro ne da ake amfani dashi a yankin Africa kuma ana shuka sine a tsibiri ko kuma wuri mai yashi Dan yafi fitowa a irin wuraren sannan kaninfari yana da amfani ajikin dan Adam. kadan daga cikin amfanin da yakeyi sun hada da:

  • maganin warin baki.
  • maganin sanyin jiki.
  • maganin amosa nin baki.

Ciwon hakori da sauran su ana kuma amfani da shi wajen yin kunun tsamiya da kuma shayi da sauran su. Ana amfani da kaninfari wajen a yaji, shayi, abinci da sauran su. Kaninfari yana da kamshi mai dadi. kuma yana gyara dukkan abinda aka hada dashi na ci ko sha.