Jump to content

Karkarku(kauye)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Karkarku)

Karkarku gari gari ne da ke cikin karamar hukumar sandamu wace take cikin jihar katsina,kuma cikin yankin daura, mutanen karkarku fulani ne da kuma hausawa ne kuma masu magana da harshen fulanci da kuma hausa.[1]

Kauyen karkarku an kafa shinkusan kimanin shekaru 80 da suka gabata,mutanen karkarku mafi yawansu fulani ne da kuma hausawa,

Mutanen kauyen karkarku mafi akasatin su sukanyi kiwo,noma da kuma sana'ar SU wato kamun kifi cikin ratin dan nakola

Yanayin garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Garin karkarku wanda yake da a karkashin karamar humumar sandamu wace take da fadin kasa da yakai kimanin 1,418 km² ,da kuma yanyin zafi konsanyi da ya kai 35C°.

Abubuwa suke nomawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Suna noman masara,gero,dawa da kuma jan wake da kuma zobo

  1. Daura". Encyclopædia Britannica. Retrieved 21 December 2006