Jump to content

Karol Świderski

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Karol Świderski
Rayuwa
Haihuwa Rawicz (en) Fassara, 23 ga Janairu, 1997 (29 shekaru)
ƙasa Poland
Karatu
Harsuna polski (mul) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Poland national under-21 football team (en) Fassara-
  Poland national under-18 football team (en) Fassara2014-201555
  Jagiellonia Białystok (en) Fassara2014-
  Poland national under-19 football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 28
Nauyi 74 kg
Tsayi 1.84 m

Karol Grzegorz Świderski (an haife shi ranar 23 ga watan Janairu, 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Poland wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na kungiyar Panathinaikos ta Super League ta Girka da kuma ƙungiyar ƙasar Poland.