Kasashen Musulunci - Nahiyar Yammacin Afirka
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | ƙungiyar ta'addanci |
| Ƙasa | Kameru, Mali, Nijar da Najeriya |
| Ideology (en) |
Salafi jihadism (en) |
| Aiki | |
| Bangare na | Daular Musulunci ta Iraƙi |
| Mulki | |
| Shugaba |
unknown (en) |
|
| |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 7 ga Maris, 2015 |
| Wanda ya samar | |
Kasashen Musulunci na Yammacin Afirka (ISWAP), a hukumance Wilāyat Garb Ifrīqīyā ma'ana 'Shugabancin Nahiyar Yammacin Afrika', [1] kungiya ce mai fafutuka da kuma bangare na shugabancin Kasashen Islama na duniya (IS), ƙungiyar mayakan Jihadi na masu ikirarin salaf kuma wacce ba san ta da ƙasa ba. ISWAP da farko tana aiki ne a Chadi Basin, kuma tana yaƙi da babban tawaye a kan jihohin Najeriya, Kamaru, Chadi, Nijar. Wani reshe ne na Boko Haram Kuma wanda suke kishi maitsanani. Har zuwa Maris,shekara ta 2022, ISWAP tana aiki a matsayin Uwar ƙungiya ga duk ƙungiyoyin IS na Yammacin Afirka gami da kasar Islama a cikin Babban Sahara (IS-GS), kodayake ainihin alaƙar da ke tsakanin ISWAP da IS-GS basu da yawa.
Suna
[gyara sashe | gyara masomin]Kasashen Musulunci na Nahiyar Africa a hukumance ana kiransu da "Wilāyat Garb Ifrīqīyā (Arabic), a zahiri 'Nahiyar Yammacin Afrika'. [2] An san shi da sunaye ma ban-banta kamar irin; ISWAP, IS-WA, da ISIS-WA . Bayan ISWAP ta Mamaye kungiyar kasashen Musulunci ta Babban yankin Sahara (IS-GS),kwararru sun kasashi shi zuwa rassa biyu, wato ISWAP- ta Tabkin Chadi da ISWAP - Babban yankin Sahara.[3]
- ↑ Defence Technology News (18 May 2021). "Who are Boko Haram and what are their goals?". Medium.com. Retrieved 20 October 2023.
- ↑ Aymenn Jawad Al-Tamimi (28 March 2021). "The Islamic State's Imposition of Zakat in West Africa". Retrieved 28 July 2021.
- ↑ Bacon & Warner 2021.