Jump to content

Kasuwar Mile One, Fatakwal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kasuwar Mile One, Fatakwal
kasuwa
Bayanai
Nahiya Afirka
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 4°48′00″N 6°59′47″E / 4.79998736°N 6.99627085°E / 4.79998736; 6.99627085
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar rivers
Ƙananan hukumumin a NijeriyaPort Harcourt (karamar hukuma)
Port city (en) FassaraPort Harcourt
Wane gefe na Kasuwar Mile, Fatakwal, Jihar Rivers, Najeriya

Kasuwar Mile One, Fatakwal kasuwa ce mai girma wadda ke a Diobu [1] metropolis a Fatakwal, babban birnin jihar River, Nigeria . [2] Kasuwar dai ta shahara wajen siyar da kayayyaki iri-iri da suka haɗa da abinci da tufafi da kuma kayan lantarki. A cikin shekarar 2013, gobara ta kone kasuwar Mile One da ke kan titin Ikwerre a Fatakwal. Wannan yasa anyi asarar kayayyakin da suka kai na miliyoyin Naira. [3] [4]

Kwamitin Gudanar da Kasuwar

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2018, ƴan kasuwa a kasuwar Mile One, Fatakwal, sun yi kira ga Gwamnan Jihar Riba, Gwamna Nyesom Ezenwo Wike da ya soke kwamitin kula da kasuwar da ake da shi saboda shugabanci a kasuwar. [5]

  1. "List of Streets in Diobu, Port Harcourt Local Government Area (LGA), Rivers State, Nigeria, Google Maps and Streetview Photos, Photos, List of Streets, Google Street View, Geographic.org". geographic.org. Retrieved 2023-04-26.
  2. "Popular Markets in Rivers State :: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2023-04-19.
  3. "Fire guts Mile 1 market in Port Harcourt". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2023-04-19.
  4. "BREAKING: Fire guts Mile 3 Market in Port Harcourt – Nigeria News" (in Turanci). 19 February 2021. Retrieved 2023-04-19.[permanent dead link]
  5. "Traders to Wike: Scrap Mile 1 market mgt c'ttee, get our 2019 support". Track News Media (in Turanci). 2018-12-21. Retrieved 2023-04-19.