Kayan aikin lambu
Appearance
![]() | |
---|---|
type of tool (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
kayan aiki, outdoors, garden and lawn item (en) ![]() ![]() |
Amfani |
landscaping (en) ![]() ![]() |
Amfani wajen |
gardener (en) ![]() |
sune wadanda aka kera ko da karfe ko katako don taimakawa wurin aikin lambu wadanda suka hada da shebur, munjagara da sauran su
Kayan aikin lambu na yau sun samo asali ne daga kayan aikin gona na farko da mutane suka yi amfani da su. Misalan sun haɗa da hatchet, axe, sickle, scythe, pitchfork, spade, shovel, trowel, hoe, fork, da Raki. A wasu wurare, wuka ya zama ruwan[1]