Jump to content

Kayode Akiolu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kayode Moshood Akiolu ya kasance ɗan siyasar kasar Najeriya ne. Shi ne ɗan majalisar wakilin tarayya na yanzu mai wakiltar mazaɓar Lagos Island II na jihar Legas a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2]

Rayuwar farko da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Akiolu a jihar Legas ta kasar Najeriya. Ɗan Oba Rilwan Akiolu ne. [3] [4] A shekarar 2019, an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya, mai wakiltar mazaɓar Lagos Island II. [5] [6] Ɗan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ne. [7]

  1. Ekugbe, Gilbert (2024-10-10). "Lawmaker empowers over 1,000 market women in Lagos". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  2. "Prince Kayode Akiolu: Lawmaker representing Lagos Constituency II visits Araromi Baptist school, Ereko Methodist school And Gives Pep Talk To Young Students". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  3. Nation, The (2021-09-18). "KAYODE AKIOLU: What I learnt at JP Morgan, others -". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  4. Nation, The (2021-04-11). "Akiolu's son empowers constituents | The Nation News Nigeria". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  5. Nation, The (2021-07-18). "Akiolu charges youths on 2023 election | The Nation". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  6. "I took advantage of 'Not Too Young To Run' act - Akiolu" (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  7. Rapheal (2022-05-29). "Akiolu wins Reps APC primary". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.