Kehinde Agboola
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - 21 ga Yuni, 2019 District: Ikole/Oye
6 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Ikole/Oye | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Kehinde Agboola ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Ikole/Oye a majalisar wakilai. Ya fito daga jihar Ekiti. An zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2015 a karkashin jam’iyyar PDP.[1][2]