Kehinde Obareh
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sagamu, 4 Mayu 1985 (40 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos |
Sana'a | |
Sana'a |
boxer (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Kehinde Joy Obareh Yar'wasan Nijeriya ce wadda kwararriya ce a fannin gasar dambe, an haife ta a 4 ga, watan, Mayun shekarar 1985 a garin Shagamu Jihar Ogun, Najeriya
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Obareh Ita ce wacce ta samu nasaran lashe lambar zinare a gasar na yan kasashen Afirka 60 a gasar Zakarun Afirka a Yaoundé a 2014.[1] haka zalika ta Kuma lashe a Gasar Wasannin Afirka a Brazzaville a 2015.[2].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ amateur-boxing.strefa.pl (21 December 2019). (in Turanci) http://amateur-boxing.strefa.pl/Championships/AfricanWomensChampionships2014.html. Unknown parameter
|titre=
ignored (|title=
suggested) (help); Missing or empty|title=
(help) - ↑ amateur-boxing.strefa.pl. "11.All-Africa Games - Brazzaville, Congo - September 6-11 2015" (in Turanci). Unknown parameter
|consulté le=
ignored (|access-date=
suggested) (help)
hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Ressources relatives au sport :
- Chaîne olympique
- Fédération des Jeux du Commonwealth
- (en) Comité international olympique
- (en) Jeux du Commonwealth de 2014