Keji
Appearance
Keji wani ɗan abu ne wanda kafinta ke haɗawa wanda yanada raga acikin shi. A taƙaice dai keji abin kiyon kaji a ciki, shi ne ake killace su musamman idan basuda yawa. [1]