Kelebogile Kerileng
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Kelebogile Emily Kerileng 'yar siyasa ce ta Afirka ta Kudu a halin yanzu tana aiki a matsayin memba a majalisar dokokin lardin Arewa maso Yamma ga masu fafutukar 'yancin tattalin arziki. An zabe ta zuwa majalisa a watan Mayu 2019.[1][2][3]