Khady Hane
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Dakar, 6 Satumba 1962 (63 shekaru) |
| ƙasa | Senegal |
| Karatu | |
| Makaranta |
Université de Paris (mul) |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci |

Khady Hane (an haifeta a shekara ta 1962) marubuciya ce daga Senegal . Ta Yi Karatu a Jami'r Paris, kuma tana zaune a birnin Paris. Ita ce shugabar wata kungiya da ake kira "Black Arts and Culture" kuma ta rubuta litattafai da yawa a harshen Faransanci.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Profile". www.arts.uwa.edu.au. Archived from the original on August 24, 2000.