Kida da waka.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Icono aviso borrar.png

Kida wata sanaace da hausawa suke don nishadi agaruruwa daban-daban ta hanyoyi iri-iri da kayan kida ma babnanta. Ire-iren kayan kida. Kayayyakin da a me amfani dash wajen yin kida suna da yawa kwarai. Amma bari my rarrabasu zuwa nau'o'i Hudu (4) kamar su 1=ganguna 2=kayan izga 3= kayan busa 4=kayan girgizawa. 1=ganguna: duk kayan kida mai rufin data ko kirgi sunansa ganga kamarsu, taushi, dundufa,banga, dan karbi, duman girke, gangi, hangar noma, hangar fada, hangar algaita, jauje, kalangu, kanzagi, kotso, kuge, kurya, talle, tandu, thru, tambari dadai saurasu. 2=kayan izga: sukuma kayayyakine da take kada izgarsu kamar su, garaya, goge, gurmi, komo, kukuma, kuntigi, kwamsa, lashi, molo da sai saurasu.