Jump to content

Kilimanjaro (gidan cin abinci)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kilimanjaro
Bayanai
Iri ginin daji
Masana'anta gidan abinci
Aiki
Kayayyaki
fast food (en) Fassara
Mulki
Hedkwata Lagos, da Port Harcourt
Tarihi
Ƙirƙira 2004

kilimanjaro-restaurants.com


Kilimanjaro wuri ne ko gidan cin abinci a Najeriya wanda aka buɗe a shekarar 2004 kuma hedkwatar gidan abincin na a birnin Fatakwal. Gidan cin abinci na ɗaya daga cikin masu bunƙasa dan-da nan a Najeriya. A yau kamfanin na da gidajen abinci mallakinsa sama da 51 a faɗin Najeriya, ciki har da babban birnin tarayyar ƙasar Abuja, birninLegas, da sauran sassan wasu jihohin ƙasar.[1][2]

Kilimanjaro mallakar gidan abinci ne na Sundry Foods, kuma suna aiki a sashin ayyuka na ayyukan gaggawa QSR-(Quick Service Restaurant).[3] [4]

  1. Milena Veselinovic (December 11, 2015). "How Africa is giving fast food a new spin". CNN. Retrieved December 22, 2016.
  2. "KFC Follows Nigerian Fast Food Pioneer in African Growth". Bloomberg. Retrieved 27 March 2014.
  3. "Sundry Foods Opens 3rd Kilimanjaro Restaurant in Kaduna". This day newspaper.
  4. "Sundry Foods opens 5 new outlets in Lagos, Abuja, P'Harcourt". The sun newspaper. Retrieved 20 April 2022.