Kilishi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kilishi
"Kilishi".JPG
Kayan haɗi naman shanu, cayenne pepper (en) Fassara, gishiri da albasa
Tarihi
Asali Nijar da Najeriya
Kilishi sanye acikin takarda.
Kilishi.

Kilishi Naman Kilishi na daya daga cikin abincin da malam bahaushe ke ji da shi. Kilishi abu ne mai dadi kwarai da gaske. Ko da shike malam bahaushe ne aka fi sani da cin naman kilishi. sannan da yawan al’umman kasar Najeriya sun fada wa son cin naman Kilishi, musamman ga Matasan kasar gaba daya. kilishi dai bushashshen nama ne, ana samun shi a Najeriya, Nijar, Kamaru da kuma Cadi. Ana hada shi da barkono, Kuli-kuli, albasa kuma da gishiri. Kilishi nama ne ake reɗe shi yayi falenfalan mara kauri sannan ya haɗe shi da Kuli-kuli, sa'annan a Gasa shi.[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-54203041
  2. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html