Kiluki santargawo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

kiluki santargawo wani gari ne acikin karamar hukumar mani a jihar katsina kuma wani bangare na garin yana cikin karamar hukumar bindawa shima ajihar katsina. Santargawo gari da allah mai girma da daukaka ya albakaceda mutane masu hadinkai da kuma sadaukarda kai domin ci gaban garinsu